iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A ranar Juma'a, 15 ga watan Yuli, 'yan kasar Jordan sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da rufe wasu cibiyoyin haddar kur'ani mai tsarki, tare da neman a tsige ministar kula da kyauta ta kasar.
Lambar Labari: 3487552    Ranar Watsawa : 2022/07/16

Tehran (IQNA) Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar na gudanar da gasar tantance masu karatun kur'ani da za atura su kasashen waje a watan Ramadan.
Lambar Labari: 3486789    Ranar Watsawa : 2022/01/06